Mat 27:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suna tafiya ke nan, sai suka gamu da wani Bakurane, mai suna Saminu. Shi ne suka tilasta wa ya ɗauki gicciyen Yesu.

Mat 27

Mat 27:25-42