Mat 27:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da suka gama yi masa ba'a, sai suka yaye masa alkyabbar, suka sa masa nasa tufafi, suka tafi da shi su gicciye shi.

Mat 27

Mat 27:29-37