Mat 26:75 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Bitrus ya tuna da maganar Yesu cewa, “Kafin carar zakara za ka yi musun sanina sau uku.” Sai ya fita waje, ya yi ta rusa kuka.

Mat 26

Mat 26:70-75