Mat 26:74 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya fara la'anar kansa, yana ta rantse-rantse, yana cewa, “Ban ma san mutumin nan ba.” Nan da nan sai zakara ya yi cara.

Mat 26

Mat 26:68-75