Mat 26:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai wata mace ta zo wurinsa da wani ɗan tandu na man ƙanshi mai tsadar gaske, ta tsiyaye masa a kā, a lokacin da yake cin abinci.

Mat 26

Mat 26:1-11