Mat 26:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce, “Ku shiga gari wurin wāne, ku ce masa, ‘Malam ya ce lokacinsa ya yi kusa, zai ci Idin Ƙetarewa a gidanka tare da almajiransa.’ ”

Mat 26

Mat 26:13-23