Mat 26:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, a ranar farko ta idin abinci marar yisti sai almajiran suka zo wurin Yesu suka ce, “Ina kake so mu shirya maka cin Idin Ƙetarewa?”

Mat 26

Mat 26:7-20