Mat 25:41 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan zai ce wa waɗanda suke na hagun, ‘Ku rabu da ni, la'anannu, ku shiga madawwamiyar wuta, wadda aka tanadar wa Iblis da mala'ikunsa.

Mat 25

Mat 25:32-42