Mat 25:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Sarkin zai amsa musu ya ce, ‘Hakika, ina gaya muku, tun da yake kun yi wa ɗaya daga cikin waɗannan 'yan'uwana mafi ƙanƙanta, ai, ni kuka yi wa.’

Mat 25

Mat 25:36-43