Mat 24:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A lokacin nan za a yi wata matsananciyar wahala, irin wadda ba a taɓa yi ba tun farkon duniya har ya zuwa yanzu, ba kuwa za a ƙara yi ba har abada.

Mat 24

Mat 24:11-24