Mat 23:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka kowa ya rantse da bagaden hadaya, ya rantse ke nan da shi, da duk abin da yake a kansa.

Mat 23

Mat 23:18-30