Mat 23:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku makafi! Wanne ya fi girma, sadakar ko kuwa bagaden hadaya da yake tsarkake sadakar?

Mat 23

Mat 23:10-26