Mat 23:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku makafi, wawaye! Wanne ya fi girma, zinariyar ce ko kuwa Haikalin da yake tsarkake zinariyar?

Mat 23

Mat 23:11-20