Mat 23:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Kaitonku, makafin jagora, ku da kuke cewa, ‘Kowa ya rantse da Haikalin ba kome, amma duk wanda ya rantse da zinariyar Haikalin, sai rantsuwarsa ta kama shi.’

Mat 23

Mat 23:9-23