Mat 23:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kaitonku, malaman Attaura da Farisiyawa, munafukai! Kukan ci kayan matan da mazansu sun mutu, kukan yi doguwar addu'a don ɓad da sawu. Saboda haka za a yi muku hukunci mafi tsanani.]

Mat 23

Mat 23:11-15