Mat 23:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Kaitonku, malaman Attaura da Farisiyawa, munafukai! Kun toshe wa mutane ƙofar Mulkin Sama. Ku kanku ba ku shiga ba, kuna kuwa hana masu niyyar shiga shiga. [

Mat 23

Mat 23:7-17