Mat 22:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, an yi waɗansu 'yan'uwa maza bakwai a cikinmu. Na farkon ya yi aure, da ya rasu, da yake bai haifu kuma ba, sai ya bar wa ɗan'uwansa matarsa.

Mat 22

Mat 22:23-31