Mat 22:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

suka ce, “Malam, Musa dai ya ce, ‘In mutum ya mutu, bai bar na baya ba, sai lalle ɗan'uwansa ya auri matar, ya haifa wa ɗan'uwansa 'ya'ya.’

Mat 22

Mat 22:20-34