Mat 21:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yesu ya amsa ya ce, “Ni ma zan yi muku wata tambaya. In kun ba ni amsa, ni ma sai in gaya muku ko da wane izini nake yin abubuwan nan.

Mat 21

Mat 21:19-29