Mat 21:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya shiga Haikali yana cikin koyarwa, sai manyan firistoci da shugabannin jama'a suka zo wurinsa, suka ce, “Da wane izini kake yin abubuwan nan, wa ya ba ka izinin?”

Mat 21

Mat 21:20-24