Mat 20:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da magariba ta yi, mai garkar inabin ya ce wa wakilinsa, ‘Kirawo ma'aikatan, ka biya su hakkinsu, ka fara daga na ƙarshe har zuwa na farko.’

Mat 20

Mat 20:1-9