Mat 20:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jama'a suka kwaɓe su su yi shiru. Amma sai ƙara ɗaga murya suke yi ƙwarai da gaske, suna cewa, “Ya Ubangiji, ka yi mana jinƙai, ya Ɗan Dawuda!”

Mat 20

Mat 20:25-34