Mat 20:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga mutum biyu makafi zaune a bakin hanya. Da suka ji dai Yesu ne yake wucewa, sai suka ɗaga murya suka ce, “Ya Ubangiji, ka ji tausayinmu, ya Ɗan Dawuda!”

Mat 20

Mat 20:20-31