Mat 2:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Su kuwa da suka ji maganar sarki, sai suka yi tafiyarsu. Ga shi kuwa, tauraron da suka gani a gabas yana tafe a gabansu, har ya zo ya tsaya bisa inda ɗan yaron nan yake.

Mat 2

Mat 2:3-14