Mat 2:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya aike su Baitalami, ya ce, “Ku je ku binciko mini ɗan yaron nan sosai. In kun same shi, ku kawo mini labari, don ni ma in je in yi masa sujada.”

Mat 2

Mat 2:5-17