Mat 19:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma ce, “Don haka fa sai mutum ya bar uwa tasa da ubansa, ya manne wa mata tasa. Haka su biyun nan su zama jiki guda.

Mat 19

Mat 19:3-10