Mat 19:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya amsa ya ce, “Ashe, ba ku taɓa karantawa ba, cewa, wanda ya halicce su tun farko, dā ma ya yi su, namiji da tamata?”

Mat 19

Mat 19:1-14