Mat 19:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da saurayin nan ya ji haka, sai ya tafi, yana baƙin ciki, don yana da arziki ƙwarai.

Mat 19

Mat 19:20-30