Mat 19:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu ya ce masa, “In kana so ka zama kammalalle, sai ka je ka sayar da duk mallakarka, ka bai wa gajiyayyu, ka sami wadata a Sama. Sa'an nan ka zo ka bi ni.”

Mat 19

Mat 19:19-30