Mat 19:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce masa, “Waɗanne?” Yesu ya ce, “Kada ka yi kisankai. Kada ka yi zina. Kada ka yi sata. Kada ka yi shaidar zur.

Mat 19

Mat 19:13-25