Mat 19:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce masa, “Don me kake tambayata a kan abin da yake nagari? Ai, Managarci ɗaya ne. In kuwa kana so ka sami wannan rai, to, ka kiyaye umarnan nan.”

Mat 19

Mat 19:15-21