Mat 18:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In kuwa idonka yana sa ka laifi, to ƙwaƙule shi ka yar. Zai fiye maka ka shiga rai da ido ɗaya, da a jefa ka Gidan Wuta da ido biyu.”

Mat 18

Mat 18:3-17