Mat 18:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ku dai lura, kada ku raina ɗaya daga cikin waɗannan 'yan yara. Ina gaya muku, mala'ikunsu a Sama kullum suna duban fuskar Ubana da yake cikin Sama.[

Mat 18

Mat 18:5-18