Mat 18:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da yake ya gagara biya, sai ubangidansa ya yi umarni a sayar da shi da mata tasa da 'ya'yansa da kuma duk abin da ya mallaka, a biya kuɗin.

Mat 18

Mat 18:22-35