Mat 18:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In kuwa ya samo ta, labudda, ina gaya muku, ai, farin cikin da yake yi a kanta ya fi na tasa'in da taran nan da ba su taɓa ɓăcewa ba.

Mat 18

Mat 18:9-23