Mat 18:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, me kuka gani? In wani na da tumaki ɗari, ɗayarsu ta băce, ashe, ba zai bar tasa'in da taran nan a gindin dutse, ya je neman wadda ta ɓăce ba?

Mat 18

Mat 18:7-22