Mat 18:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. A lokacin nan almajirai suka zo wurin Yesu, suka ce, “Wa ya fi girma duka a Mulkin Sama?”

2. Sai ya kira wani ƙaramin yaro, ya sa shi a tsakiyarsu,

Mat 18