Mat 19:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, da Yesu ya gama duk wannan magana, sai ya bar ƙasar Galili, ya shiga ta Yahudiya, wadda take ƙetaren Kogin Urdun.

Mat 19

Mat 19:1-5