Mat 16:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, da Yesu ya shiga ƙasar Kaisariya Filibi, sai ya tambayi almajiransa ya ce, “Wa mutane suke cewa, Ɗan Mutum yake?”

Mat 16

Mat 16:7-23