Mat 16:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ne fa suka fahimta cewa, ba ce musu ya yi, su yi hankali da yistin gurasa ba, sai dai su yi hankali da koyarwar Farisiyawa da ta Sadukiyawa.

Mat 16

Mat 16:6-17