Mat 15:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma bai ce da ita kanzil ba. Sai almajiransa suka zo suka roƙe shi, suka ce, “Sallame ta mana, tana binmu tana cika mana kunne da kuka.”

Mat 15

Mat 15:15-31