Mat 15:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga wata Bakan'aniya mutuniyar ƙasar, ta zo, ta ɗaga murya ta ce, “Ya Ubangiji, Ɗan Dawuda, ka ji tausayina. Wani aljani ya bugi 'yata, ba yadda take.”

Mat 15

Mat 15:12-27