Mat 14:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU) A lokacin nan sarki Hirudus ya ji labarin shaharar Yesu. Sai ya ce wa barorinsa, “Wannan, ai, Yahaya Maibaftisma ne