Mat 14:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce wa barorinsa, “Wannan, ai, Yahaya Maibaftisma ne, shi aka tasa daga matattu, shi ya sa mu'ujizan nan suke aiki ta wurinsa.”

Mat 14

Mat 14:1-12