Mat 13:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wanda ya faɗa a wuri mai duwatsu kuwa, shi ne wanda da zarar ya ji Maganar Allah, sai ya karɓa da farin ciki.

Mat 13

Mat 13:14-28