Mat 13:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wanda duk ya ji Maganar Mulki bai kuma fahimce ta ba, sai Mugun ya zo ya zăre abin da aka shuka a zuciyarsa. Wannan shi ne irin da ya faɗa a hanya.

Mat 13

Mat 13:9-22