Mat 12:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya amsa musu ya ce, “'Yan zamani, mugaye, maciya amana, suke nema su ga wata alama! Amma ba wata alama da za a nuna musu sai dai ta Annabi Yunusa.

Mat 12

Mat 12:33-47