Mat 12:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗansu malaman Attaura da Farisiyawa suka amsa masa suka ce, “Malam, muna so mu ga wata alama daga gare ka.”

Mat 12

Mat 12:36-45