Mat 12:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In kuwa da ikon Ba'alzabul nake fitar da aljannu, to, 'ya'yanku fa, da ikon wa suke fitarwa? Saboda haka su ne za su zama alƙalanku.

Mat 12

Mat 12:26-35