Mat 12:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In Shaiɗan yana fitar da Shaiɗan, yā rabu a kan gāba ke nan. To, ta yaya mulkinsa zai ɗore?

Mat 12

Mat 12:16-28